Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

RFI Hausa

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Radio: RFI Hausa

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

Yawaitar yajin aikin likitoci na neman kassara ɓangaren kiwon lafiya a Najeriya, domin kuwa yanzu haka likitocin da suka kammala karatu sannan suke cikin asibitoci don sanin makamar aiki, sun tsunduma yajin aiki saboda neman a biya su haƙƙoƙinsu kamar dai yadda yake ƙunshe a yarjejeniyar da ke tsakaninsu da hukuma.

Shin ko yaya wannan yajin aiki ke shafar sha’anin kiwon lafiya a yankunan da ku ke rayuwa?

Wace shawara za ku bai wa ɓangarorin don warware saɓanin da ke tsakaninsu?

Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai.

Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

Previous episodes

  • 701 - Ra'ayoyin masu saurare kan yawaitar yajin aikin likitoci a Najeriya 
    Wed, 05 Nov 2025
  • 700 - Ra'ayoyin masu saurare kan sabon matakin zaftare kuɗaɗe don ceto ƙasa a Nijar 
    Tue, 04 Nov 2025
  • 699 - Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta 
    Fri, 31 Oct 2025
  • 698 - Ra'ayoyin masu saurare kan janye wasu daga cikin jerin mutanen da Tinubu ya yi wa afuwa 
    Thu, 30 Oct 2025
  • 697 - Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta 
    Fri, 24 Oct 2025
Show more episodes

More Nigeria news & politics podcasts

More international news & politics podcasts

Other RFI Hausa podcasts

Choose podcast genre