Tambaya da Amsa
RFI Hausa
Radio: RFI Hausa
Categories: News & Politics
Listen to the last episode:
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a yau guda cikin tambayoyin da wannan shiri ya amsa shi ne buƙatar taƙaitacce tarihin fitaccen Malamin Islaman nan a Najeriya kuma jigo a Dariƙar Tijjaniya, shehu Usman Dahiru Bauchi wanda Allah ya yiwa rauswa a ranar 27 ga watan Nuwamban shekarar da muke ta 2025 .
Don samun amsar wannan tambaya ce wakilin RFI a jihar Bauchin Najeriya Ibrahim Malam Goje ya zanta da Dr Fathi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, daya daga cikin 'ya'yan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, kuma daya daga cikin wadanda suka taɓa rubuta littafi a kan marigayin.
Ku latsa alamar ƙari don jin amsar wannan tambaya da sauran tambayoyin da ke ƙunshe cikin wannan shiri tare da Nasiru Sani.
Previous episodes
-
381 - Tambaya da Amsa: Taƙaitaccen tarihin Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi Sat, 06 Dec 2025
-
380 - Tarihin shahararren jarumin fina-finan indiannan Dharmendra Sat, 29 Nov 2025
-
379 - Abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin numfashi wato Asthma Sat, 22 Nov 2025
-
378 - Abubuwan da ke haddasa warin baki da kuma hanyoyin magance matsalar Sat, 18 Oct 2025
-
377 - Ƙarin bayani akan adadin Nahiyoyin duniya da kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa Sat, 11 Oct 2025
-
376 - Cigaban bayani bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS Sat, 04 Oct 2025
-
375 - Ƙarin bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS Sat, 27 Sep 2025
-
374 - Harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur Sat, 20 Sep 2025
-
373 - Gaskiyar lamari dangane ayoyin tambayar da ake ɗigawa kan Ingantaccen Iri Sat, 13 Sep 2025
-
372 - Wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi a shirin Tambaya da amsa Sat, 06 Sep 2025
-
371 - Dalilan kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya da tasirinta Sat, 30 Aug 2025
-
370 - Tambaya dangane da shakkuwa da jarirai ke fama da ita Sat, 23 Aug 2025
-
369 - Menene matsayin cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa? Sat, 16 Aug 2025
-
368 - Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson kashi na 2 Sat, 09 Aug 2025
-
367 - Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson Sat, 02 Aug 2025
-
366 - Rawar da masarautar Bauchi ta taka a lokacin jihadin Usman Danfodio Sat, 26 Jul 2025
-
365 - Me ye dalilin Amurka da ƙawayenta na hana Iran mallakar makamin Nukiliya? Sat, 19 Jul 2025
-
364 - Me ƙasashen duniya ke nufi idan suka sanar da rufe sararin samaniyarsu Sat, 12 Jul 2025
-
363 - Dalilan da suka sanya shugaba Tinubu hakikance sai an yi gyaran dokokin haraji Sat, 05 Jul 2025
-
362 - Waɗanne dalilai ne ke hana ɗan Adam samu isasshen barci cikin dare Sat, 31 May 2025
-
361 - Wane mutum ne ya fara ƙirƙirar fusahar AI? Sat, 17 May 2025
-
360 - Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe Sat, 10 May 2025
-
359 - Mecece hukumar raya kasashe ta USAID? Me yasa Trump ya soketa? Sat, 03 May 2025
-
358 - Tasirin matakin matatar man Ɗangote ga hada-hadar makamashi a Najeriya Sat, 19 Apr 2025