Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka

RFI Hausa

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

Radio: RFI Hausa

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

Shirin wannan mako zai ba da hankali ne a kan yadda Najeriya ta kasance akan gaba a fagen noman masara a daukacin yankin yammacin Afrika, inda kasar ke samar da sama da kashi 48 na masarar da ake nomawa a yankin.

Mafi yawan masarar da ake nomawa a kasar, na fitowa ne daga yankin arewacin kasar, musamman jihohin Bauchi, Kaduna, Borno, Naija da Taraba da kuma wasu ‘yan kalilan din jihohin kudu maso yammacin kasar.

Previous episodes

  • 221 - Najeriya ta kasance kan gaba a fagen noman masara a yankin yammacin Afrika 
    Sat, 23 Mar 2024
  • 220 - Shiri na musamman kan yadda bangaren noma ya fuskanci matsaloli a Najeriya 
    Sat, 16 Mar 2024
  • 219 - Yadda wasu suka rungumi sana'ar kiwon Dodon kodi a yankin Naja Delta 
    Sat, 24 Feb 2024
  • 218 - Halin da yankunan da suka gamu da iftila’in ambaliya ke ciki a Najeriya 
    Sat, 10 Feb 2024
  • 217 - Gwamnatin Najeriya ta kudiri aniyar amfani da noman alkama don samar da aikin yi 
    Mon, 29 Jan 2024
Show more episodes

More Nigeria news & politics podcasts

More international news & politics podcasts

Other RFI Hausa podcasts

Choose podcast genre