Al'adun Gargajiya

Al'adun Gargajiya

RFI Hausa

Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam.  Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.

Radio: RFI Hausa

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

Shirin 'Al'adunmu na Gado' tare da Abdoulaye Issa a yau mayar da hankali kan rashin jituwar dake faruwa tsakanin gwamnoni a Najeriya da kuma ɓangaren Sarakunan gargajiya wanda har takai ga wasu jihohin na rushe Masarautu suna kuma kirkirar sababbi.

A ‘yan shekarun nan, an sami irin wanann takun saka a jihohi irin Kano da Sokoto da Adamawa da kuma Katsina dukkaninsu a sassan Arewacin Najeriyar, inda masana tarihi da al’adu ke kallon al’amarin a matsayin barazana ga tsarin Sarautar mai dogon tarihi.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Previous episodes

  • 347 - Yadda tsamin alaƙar gwamnati da Sarakuna ke raunata Masarautun gargajiya 
    Tue, 11 Feb 2025
  • 346 - Yadda al'ummar ƙasar Hausa suka rungumi al'adar shaƙe a matsayin magani 
    Tue, 04 Feb 2025
  • 345 - Ƴan China da ke Najeriya sun gudanar da bikin sabuwar shekararsu 
    Tue, 28 Jan 2025
  • 344 - Yadda al'adar shaɗi ko kuma Charo ke gudana tsakanin al'ummar fulani a baya 
    Tue, 21 Jan 2025
  • 343 - Yadda Hausawa ke ƙoƙarin yin watsi da al'adar amfani da kwarya 
    Tue, 17 Dec 2024
Show more episodes

More Nigeria news & politics podcasts

More international news & politics podcasts

Other RFI Hausa podcasts

Choose podcast genre