HausaRadio.net

HausaRadio.net

HausaRadio.net

HausaRadio.net - Online Hausa Radio

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao


Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa.


Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U

Previous episodes

 • 36 - "Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao 
  Mon, 24 May 2021
 • 35 - Komai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura 
  Fri, 04 Sep 2020
 • 34 - #RanarHausa 2020-08-25 Arewa Radio 93.1's Program with BANNigeria 
  Tue, 25 Aug 2020
 • 33 - #RanarHausa 2020 - Shirin Daga Taskar Hausa Daga Guarantee Radio 94.7 Kano 
  Mon, 24 Aug 2020
 • 32 - Kaucewa #LabaranBogi (Stopping the spread of #FakeNews in Hausa media) 
  Sat, 25 Jul 2020
Show more episodes

More Nigeria news & politics podcasts

More international news & politics podcasts

Choose podcast genre