Kida da Al'adu

Kida da Al'adu

RFI Hausa

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma ku rahotanni  da labaran da  suka shafi Fina-finai na gida da ketare, firarraki  da  mawakammu na gargajiya da na zamani, tare da kawo maku  labaran da suka shafi al’adummu na gida da ketare. Tare da naku Mahaman Salisu Hamisu.

Radio: RFI Hausa

Categories: News & Politics

Listen to the last episode:

Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo labarin yadda kalaman da jaruma Nafisa Abdullahi ta y a kan 'yayan da ake haifa ba a san yadda za a yi da su ba' ya janyo cece kuce, bayan da Naziru Sarkin Waka  ya yi mata raddi.

Previous episodes

 • 91 - Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood 
  Sat, 30 Apr 2022
 • 90 - Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki 
  Sun, 24 Apr 2022
 • 89 - Shirin kade-kade da al'adu na karshen mako 
  Sat, 17 Oct 2015
 • 88 - Kida da al'adu a Najeria 
  Sat, 03 Oct 2015
 • 87 - Wakokin na musamman a kan watan Ramadan 
  Sat, 11 Jul 2015
Show more episodes

More Nigeria %(news & politics)s podcasts

More international news & politics podcasts

Other RFI Hausa podcasts

Choose podcast genre