Episode's summary
Tafsirul Qur'an 6 Jumada Al-Ula 1448 (17_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunnah Bayan JIMSO Birnin Kudu Jihar Jigawa
Tafsirul Qur'an 6 Jumada Al-Ula 1448 (17_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunnah Bayan JIMSO Birnin Kudu Jihar Jigawa
Episodes
Al-Ma’idah: Lecture 39 - Dr. Abubakar B/Kudu
ListenedTafsirul Qur'an 6 Jumada Al-Ula 1448 (17_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 39_41 (Zama na Talatin da Tara_39) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunnah Bayan JIMSO Birnin Kudu Jihar Jigawa
Ali Imran: Lecture 123 - Prof. Sani R/Lemo
ListenedTafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 123 [Surah Āli-ʿImrān: 167,168,169] { وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) ٱلَّذِینَ قَالُوا۟ لِإِخۡوَ ٰنِهِمۡ وَقَعَدُوا۟ لَوۡ أَطَاعُونَا مَا قُتِلُوا۟ۗ قُلۡ فَٱدۡرَءُوا۟ عَنۡ أَنفُسِكُمُ ٱلۡمَوۡتَ إِن كُنتُمۡ صَـٰدِقِینَ (168) وَلَا تَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِینَ قُتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَمۡوَ ٰتَۢاۚ بَلۡ أَحۡیَاۤءٌ عِندَ رَبِّهِمۡ یُرۡزَقُونَ (169) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 5-5-1448 16-10-2026 1. Maganar Ibnul Qayyim a cikin Zadul Ma'ad game da hikimar kaddarar da ke cikin bayyana matsayar munafukai a lokacin yakin Uhudu. 2. Maganar munafukai game da wadanda aka kashe daga cikin Muminai. 3. Wuraren da ake amfani da "lau" masu kyau sa akasinsu. 4. Sababin saukar…
Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu
ListenedTafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunnah Bayan JIMSO Birnin Kudu Jihar Jigawa
Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo
ListenedTafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 27-4-1448 09-10-2026 1. Ayar ba ta kore kaddara. 2. Wasu daga cikin hikimomin da suka sa Allah ya jarrabci Muminai a Uhudu. 3. Yadda Malamai suka fassara kalmar "أو ادفعوا" . 4. Me ya sa ba a ambaci sunan wanda ya ce da munafukai ku fito ku yi yaki ba? 5. Abubuwan da suke bayyana munafuki. 6. Hikimar da ta sa Annabi (S.A.W) bai fito da munafukai ya hukunta su ba ya ci gaba da zama da su.
Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar
ListenedTafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُوسَىٰ } Daga Masallacin Al-Furqan Nassarawa GRA Kano. 21/4/1448= 03/10/2026