Episode's summary
Fatawoyin Rahma Ranar Lahadi 16/4/1446- 27/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ 1. Hukuncin ba da umurni ( prompt) ga Artificial Intelligence (“AI”) ya sa hotuna mutane suna aiwatar da umurnin da ake so su aiwatar! 2. Hukuncin cin allowance da ake bawa mai Hidimar ƙasa (NYSC) da ba ya zuwa wajen aikin da aka sa shi yayi (primary assignment). 3. Hukuncin yin Sallah a massallacin da ba a kiran Sallah! 4. Ya hallata mutum ya kar6i bashin da Moniepoint suke bayarwa! 5. Ana iya taya mai azumin kaffara in ya gaji? 6. Maganin Kambun Baka! 7. Hukuncin shan Maganin ƙarfe (Tauri) 8. Tsawon wanne Lokaci ne mutum zai zauna ba tare da iyalansa ba! 9. Hukuncin Sallah da gajeran wando! 10. Hukuncin wanda in ya ta shi neman aure a ce masa ga irin sunan matar da zai aura bisa ilimin taurari! 11. Akwai hadisin da ya ce mace mai aure tafiyarta daga daki zuwa kitchen ta na da ladan umrah ? 12. Hukuncin sana’ar siyar da karnuka? 13. Hukuncin mamu da yayi dariya ana tsaka da Sallah! 14.…
Fatawoyin Rahma Ranar Lahadi 16/4/1446- 27/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ 1. Hukuncin ba da umurni ( prompt) ga Artificial Intelligence (“AI”) ya sa hotuna mutane suna aiwatar da umurnin da ake so su aiwatar! 2. Hukuncin cin allowance da ake bawa mai Hidimar ƙasa (NYSC) da ba ya zuwa wajen aikin da aka sa shi yayi (primary assignment). 3. Hukuncin yin Sallah a massallacin da ba a kiran Sallah! 4. Ya hallata mutum ya kar6i bashin da Moniepoint suke bayarwa! 5. Ana iya taya mai azumin kaffara in ya gaji? 6. Maganin Kambun Baka! 7. Hukuncin shan Maganin ƙarfe (Tauri) 8. Tsawon wanne Lokaci ne mutum zai zauna ba tare da iyalansa ba! 9. Hukuncin Sallah da gajeran wando! 10. Hukuncin wanda in ya ta shi neman aure a ce masa ga irin sunan matar da zai aura bisa ilimin taurari! 11. Akwai hadisin da ya ce mace mai aure tafiyarta daga daki zuwa kitchen ta na da ladan umrah ? 12. Hukuncin sana’ar siyar da karnuka? 13. Hukuncin mamu da yayi dariya ana tsaka da Sallah! 14.…
Episodes
Fatawowin Rahama: Q&A 27-09-2026 - Prof. Sani R/Lemo
ListenedFatawoyin Rahma Ranar Lahadi 16/4/1446- 27/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ 1. Hukuncin ba da umurni ( prompt) ga Artificial Intelligence (“AI”) ya sa hotuna mutane suna aiwatar da umurnin da ake so su aiwatar! 2. Hukuncin cin allowance da ake bawa mai Hidimar ƙasa (NYSC) da ba ya zuwa wajen aikin da aka sa shi yayi (primary assignment). 3. Hukuncin yin Sallah a massallacin da ba a kiran Sallah! 4. Ya hallata mutum ya kar6i bashin da Moniepoint suke bayarwa! 5. Ana iya taya mai azumin kaffara in ya gaji? 6. Maganin Kambun Baka! 7. Hukuncin shan Maganin ƙarfe (Tauri) 8. Tsawon wanne Lokaci ne mutum zai zauna ba tare da iyalansa ba! 9. Hukuncin Sallah da gajeran wando! 10. Hukuncin wanda in ya ta shi neman aure a ce masa ga irin sunan matar da zai aura bisa ilimin taurari! 11. Akwai hadisin da ya ce mace mai aure tafiyarta daga daki zuwa kitchen ta na da ladan umrah ? 12. Hukuncin sana’ar siyar da karnuka? 13. Hukuncin mamu da yayi dariya ana tsaka da Sallah! 14.…
Fatawowin Rahama: KU KASANCE MASU GASKIA - Prof. Sani R/Lemo
ListenedFatawoyin Rahma Ranar Asabar 15/4/1446-26/9/2026 Shimfida: _Ko Kusance Masu Gaskiya Tare Da Masu Gaskiya_ Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Tambayoyi da Amsoshi : 1. Menene hukuncin shimfiɗa darduma ta hanya mai dauke da hoton Ka’aba ko wata alama da take nuna alqiba? 2. Meye sa mutane suke rubata Abdulrahma da “L” maimakon Abdurrahman! 3. Hukuncin ‘yan Kasuwa ma su sa kaya a hanya da wurin amfanin mutane gaba ɗaya! 4. Za a iya yiwa gawa wanka a banɗaki! 5. Mutum zai iya koyan Al-qur’ani ta hanyar sauraro a cassette? 6. Hukuncin masu amfani da takardun wasu domin samun aiki? 7. Ya hallata mutum ya karanta Al-ƙur’ani ba tare da riga ba! 8. Ya hallacin albashin kwanaki da mutum ya yi ƙarya ya ɗauke su da uzurin ƙarya! 9. Mutumin da ya rabu da matarsa, zai iya karbar wasu daga cikin kayan Lefen da ya bata! 10. Menene ma’anar karya mace a Hadith Annabi (ﷺ) 11. Hukuncin nannade kaya in mutum zai yi Sallah? 12. Menene hukuncin sana’ar da wasu mata ke yi, inda suke sanar da cewa gobe za a yi awara ko…
Fatawowin Rahama: Q&A 19-09-2026 - Prof. Sani R/Lemo
ListenedFatawoyin Rahma Ranar Asabar - 8/4/1448 - 19/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ Menene bambancin tsakanin Sallar Shuruq da Sallar Walaha! Idan mamu ya samu raka’a uku tare da na gefe da shi, in ya tashi cikawa, na gefensa zai iya bin shi su cika tare? Shin matar da take al’ada za ta shiga massallaci? In ta shiga za ta iya taba mushafi? Hukuncin addu’a buƙata bayan Tahiyar ƙarshe! Ya hallata iyaye su hana ‘ya’yansu aure ba wani dalili? A daidai ina Ladan zai ce mutane su yi Sallah a gida in ana tsaka da ruwan sama? Bambancin yanke Sallah da Sallamar fita daga Sallah! Shin addinine ko al’ada - amare ba za su fita daga gidan aurensu ba har sai wani lokaci? Matar da mijinta ya saketa saki biyu-kafin ta gama iddarta sai ya rasu- za ta yi masa takaba? Hukuncin Sallah da Singeleti! Za a iya bawa wanda ya mallaki nisanin Zakka, Zakka? Mutumin da yake da lokacin da yake fitar da zakka, sa ya samu kyautar kuɗi a wani lokaci na daban , zai hada wannan…
Fatawowin Rahama: Q&A 13/08/2026 - Prof. Sani R/Lemo
ListenedFatawoyin Rahma Ranar - Lahadi 2/4/1448 - 13/9/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 1. Sakin da ake kome da sakin da ba a kome 2. Dole mace ta sanya hijabi in za ta yi aikin gida a tsakar gidan da akwai makwabta da suke bene za su iya hangota ta tagarsu? 3. Menene hukuncin kwanciyar rub da ciki! 4. Soja da aka tura shi aikin tsaro tsakanin Nigeria da Chadi na tsawon shekara ɗaya zai iya ƙasaru Sallolinsa a iya tsawon zamansa? 5. Shin zihari ne mace ta kira mijinta ‘yaya’ ko shi ya kirata ‘ƙanwata’ 6. Mutum da ya tuno ana binsa ba shi bayan mutuwar wadanda suke bin shi bashi? 7. Hukuncin mace da aka cire mata da a cikin mahaifa, za ta cigaba da ibada? 8. Mutumin da yake son yin ibada amma shaidan yake masa wasuwasi cewa ba don Allah yake yi ba! 9. Hukuncin kallon fuskar mace yayin cinikaya! 10. Hukuncin fitsarin mace a tsaye! 11. Hukuncin wanda yayi Atishawa Liman ya na huɗuba! 12. Ana rama nafilar rawatib ta bayan Magriba in ya kubce ma mutum! 13. Idan aka hada Sallar…
Fatawowin Rahama: NASIHA GAME DA ZAƁE - Prof. Sani R/Lemo
ListenedFatawoyin Rahma Asabar 1 /4/1448 - 12/9/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida : Nasiha ga Al’uma game da Zaɓe da Waɗanda za a Zaɓa! Tambayoyi da Amsoshi: 1. In mutum ya ta shi daga bacci da Asuba, dole sai yayi wanka kafin yayi Sallah? 2. hukuncin walimar haihuwa! 3. Direba ya na tuƙa mota sai wani ya buge shi, sanadiyar hatsari ya rasu ( wanda ya dake mai motar)! 4. Hukuncin ma’akacin da in an aike shi sayo kaya, sai yake ƙara kuɗin akan yadda ya sayi kaya! 5. Matafiyi zai iya haɗa Sallallin da ake haɗasu yayi su a ƙasaru; sannan in ya je massallacin ya bi liman, ya cika Sallah? 6. Matafiyi zai iya yin Rawatib! 7. Mutum da ya yiwa Mace ciki sannan ya aureta daga baya, ɗan da aka samu zai ci gado? 8. Yaya iddar matar da tayi ɓari bayan kwana biyar da rasuwar mijinta 9. Wanene maraya a Musulunci 10. Yaya matsayin wanda bai yi nafila bayan Ɗawafi saboda ba a Sallar nafila bayan La’asar. 11. Wace irin cuta ce take zama annobar da take ɗaukar hukuncin annoba a sharia!