Abokin Fira

Abokin Fira

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi
00:00
00:00

Episodes

63-

066 - Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz)

14 Dec 2025
62-

065 - Qarshen Marowaci

14 Dec 2025
61-

064 - Hassada Mugun Jari

14 Dec 2025
60-

063 - An Fasa Satar

14 Dec 2025
59-

062 - Hauka Mai Rawani

14 Dec 2025