Lafiya Jari ce

Lafiya Jari ce

RFI Hausa

Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.

Categories: Science & Medicine

Listen to the last episode:

Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan irin cutukan da ke karuwa a lokutan Azumi musamman yadda a wannan karon ake gudanar da ibadar a cikin yanayi na tsananin zafi, wanda masana ke ganin akwai wasu naukan cutukan da ka iya bijorowa. Masana kiwon lafiya dai sun gargadi masu dauke da wasu nau'ukan cutuka kan irin matakan da ya kamata su dauka don kula da lafiyarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.....

Previous episodes

  • 292 - Yadda ya kamata mai Azumi ya kula da kansa a lokacin zafi 
    Mon, 25 Mar 2024
  • 291 - Yadda aka yi wa sama da yara dubu dari 9 rigakafin cutar Polio a Kamaru 
    Mon, 18 Mar 2024
  • 290 - Yadda maza a Najeriya ba sa bai wa gwajin sankarar mafitsara mahimmanci 
    Mon, 04 Mar 2024
  • 289 - Yadda ake samun karuwar masu kamu wa da cutar cizon mahaukacin kare a Najeriya 
    Mon, 26 Feb 2024
  • 288 - Cutar kazuwa ta addabi al'ummar wasu yankunan Jamhuriyar Nijar 
    Mon, 19 Feb 2024
Show more episodes

More Nigeria science & medicine podcasts

More international science & medicine podcasts

Choose podcast genre